Jump to content

Wq/ha/Lucius Accius

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Lucius Accius

Lucius Accius (170 BC – 86 BC), mawaki ne dan Roma,malamin rubuce-rubuce kuma marubucin wasanni. An haifi Accius a shekarar 170 BC, a Pisaurm, amma ba’a san shekarar da ya mutu ba..

Zantuka

[edit | edit source]
  • Oderint dum metuant.
    • Barsu su ji tsoro, matsawar suna jin tsoro.
    • Daga Atreus, an dauko daga Seneca, Dialogues, Books III–V "De Ira", I, 20, 4. (16 BC).
  • Mara farin ciki shine wanda shaharar sa ta sanya masifar sa ta shahara.